23 Nuwamba 2025 - 08:16
Source: ABNA24
Rahoto Cikin Hotouna | Mataimakin Shugaban Majalisar Hadin Kan Musulmi Ta Pakistan Ya Ziyarci Abna

Shekh Haji Sayyidd Ahmed Iqbal Razawi, Mataimakin Shugaban Majalisar Hadin Kan Musulmi ta Pakistan, ya ziyarci Kamfanin Dillancin Labarai na Abna a ranar Laraba da yamma. A lokacin rangadin da ya yi a sassa daban-daban na kamfanin dillancin labarai na duniya, ya yi tattaunawa da 'yan jaridar kamfanin dillancin labaran kuma ya amsa tambayoyi kan halin da Musulmin Pakistan ke ciki da kuma ci gaban kasar.

Your Comment

You are replying to: .
captcha